Tehran (IQNA) Littafin Jagoran Karatun Al-Kur’ani na Oxford na daya daga cikin fitattun littafai a wannan fanni, tare da batutuwa da dama da suka sanya ya zama wajibi a karanta shi ga dukkan malaman ilimin addinin Musulunci da kuma binciken kur’ani; Wani abin al'ajabi na wannan aiki shi ne kulawar da yake da shi na musamman ga tafsirin Kur'ani.
Lambar Labari: 3487415 Ranar Watsawa : 2022/06/13